Latest
Bode George ya ce babu hujjar da ke nuna ‘Dan takaran APC, Tinubu daga Legas ya fito, sannan ya nuna idan ba a canza shugaban PDP ba, ba zai zabe ta a 2023 ba.
Rigingimun dake faruwa a babbar jam'iyyar adawa na ci gaba da ta'azzara yayin da Wike da Ortom suka haɗu da Atiku a filin jirgin Makurdi, yan G5 ba su jira ba.
Labarin da muka samu da safiyar nan ta Talata ya nuna cewa shugaban jam'iyyar PDP reshen shiyya ta 2 watau Kaduna ta tsakiya, Shehu Ahmed Giant ya rasu a Asibit
Wata kotu ta kwace kujerar shugaban karamar hukuma jim kadan bayan rantsar dashi a matsayin shugaban karamar hukumar Chanchaga ta jihar Neja a Arewacin kasa.
Bala Muhammed, gwamnan jihar Bauchi dake arewa maso gabashin Najeriya ya nada mace ta farko da ta zama Farfesa a Bauchi LG a matsayin sabuwar VC a jami'ar jiha
A cikin daren yau, mai neman mulkin Najeriya a inuwar APGA, Farfesa Peter Umeadi ya kai ziyara zuwa gidan 'dan takaran jam'iyyar NNPP Rabiu Musa Kwankwaso.
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zabe mai zuwa ya dauki alkawarin kawo karshen yan bindiga a Birnin Gwari da arewa baki daya.
Samun man fetur a kan farashi mai rahusa sai mai dace a halin yanzu. Har zuwa yau, sai an bi dogon layi kafin a iya samun fetur a farashin Gwamnati a jihohi.
Dakarun sojoji a ranar Litinin, 12 ga watan Disamba sun fatattaki al’ummar yankin Obeagu a karamar hukumar Ishielu ta jihar Ebonyi, inda suka kona wasu gidaje.
Masu zafi
Samu kari