Latest
Bayan ta je kotu, Jam’iyyar NNPP ta maye gurbin irinsu Sanata Ibrahim Shekarau da wasu ‘Yan takara da suka canza sheka. A ciki har da wanda ya saida takararsa.
Wasu jam’iyyun siyasar da ba su da karfi za su goyi bayan takarar Atiku Abubakar. Sakataren yada labaran PDP a Najeriya ya ce sun dauko irin salon Bola Tinubu.
Rikicin APC ya yi tasiri yayin da Bola Tinubu ya je kamfe a Enugu. Sabanin da ake da shi da Shugaban APC na reshen jihar, Ugochukwu Agballah ya kawo matsala.
Babban Bankin Najeriya ya ce ya hada kai da cibiyar kula da jarrabar gaba da sakandare ta JAMB, za su yi amfani da eNaira wajen karbar kudin rajista da za a yi.
A wani labarin da muke samo, jam'iyyar APC mai mulki da NNPP mai hango kujerar mulki suna ci gaba da kusayar yawu kan kujerun masarautu guda biyar na Kano.
Jam'iyyar NNPP mai kayan dadi ta yi rashin nasara kan karar da ta shigar tana mai neman a haramtawa dan takarar APC, Uba Sani shiga babban zaben 2023 mai zuwa.
A wani labarin da muke samu, an bayyana sunan mutumin da Ronaldo ya siyarwa kofin kwallonsa mai daraja na Ballon d'Or da ya siyar a shekaran 2017 da ta gabata.
Shugaban Muhammadu Buhari ya ce an kirkiri kungiyar ta'addanci na Boko Haram domin a lalata Najeriya. Ya bayyana hakan ne yayin da bishop suka kai masa ziyara
Wani dan gajeren bidiyo ya nuno wani matashi da abokansa suna taya shi murnar siyan sabuwar mota. Mai motar ya dinka riga dauke da katon logon Benz a gabansa.
Masu zafi
Samu kari