Latest
Kyawawan hotunan cikin aljannar duniyar da fitaccen 'dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo ke zama a kasar Saudi Arabia sun birge. Ana biyan Euro 284k duk wata.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya tura sunayen kwamishinoni 25 ga majalisar dokokin jiha, watanni Tara bayan ya karbi mulki daga hannun Oyetola a 2022.
Najeriya kasa mai tarin albarkatu kuma ta shahara a Afrika wurin kasuwanci. Hakan yasa ta mallaki wasu daga cikin manyan kasuwannin da ke samarwa Afrika kaya.
Rigima ta kaure tsakanin 'ya'yan tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, marigayi Idongesit Nkanga, yayin da 'ya'yan matarsa ta farko suka kai karar kishiyar mahaifiya.
Manyan kungiyoyin hamayya a Spain, Real Madrid da Barcelona sun sha zawarcin 'yan wasa a kaka daya wanda a karshe dan wasan ke da zabin kungiyar da zai je.
Wata mata ta garzaya soshiyal midiya don kokawa a kan abubuwan da ta gani a jakar makarantar diyarta mai shekaru 10. Ta saki hoton wani yaro da wasikar soyayya.
Ba tashin hankali, wani bidiyo ya nuna yadda matan wani mutumi suka nuna ana tare da zaman lafiya inda suka ɗauki Amaryar da ya ƙara auro wa suka kai masa.
Wata budurwa mai suna maryam ta wallafa bidiyon zankada-zankaɗan yan mata kawayenta na makaranta a shafin TikTik, da yawan mutane sun yi sharhi da fatan alheri.
Kamfanin Twitter ya yi barazanar maka mai kamfanin Meta, Mark Zuckerberg a kotu bisa zargin satar bayanai na kamfanin ba tare da izini ba, Meta ya musa zargin.
Masu zafi
Samu kari