Latest
Wani matashi dan Najeriya wanda ya mayar da motarsa zuwa mai amfani da wutar lantarki ya yi bidiyonta yayin da take shan caji. Motar ta burge mutane da dama.
Ƴan bindiga sun kai farmaki a wani ƙauye cikin ƙaramar hukumar Maradun ta jihar Zamfara, inda suka sace mutum huɗu iyalan wani babban ɗan siyasa na ƙauyen.
Wata matashiya yar Najeriya wacce bata yarda mata su dunga mikawa mazajensu albashinsu ba ta bayyana cewa abun da take samu ya fi na mijinta da suka yi aure.
Majiyoyi sun nuna akwai yiwuwar tsohon gwamnan jihar Osun, Adegoboyega Oyetola, ya maye gurbin Sanata Iyiola Omisore a matsayin sakataren jam'iyyar APC na kasa.
Wasu gungun matasa sun tafka ta'adi a katafaren dakin ajiyar kayayyaki mallakin wani ɗan majalisar jiha a Jalingo, jihar Taraba, jami'an tsaro sun harbe biyu.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Reno Omokri, ya bukaci yan Najeriya da su dunga siyan kayayyakin da aka yi a gida don daga darajar Naira.
Gwamnan jihar Benuai, Rabaran Hyacinth Alia ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kwato biliyan N1.2 daga ma'aikatan bogi cikinɓwata ɗaya kuma ta gano wasu badakaloli.
Wata mai bara ta bayyana cewa gwara gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari kan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu saboda halin matsin da ake ciki.
Bidiyon wata matashiya wacce ta gina karamin gida tana da shekaru 19 ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Matashiyar ta ce ta tara kudin siyan kayan gini.
Masu zafi
Samu kari