Latest
Wata yar kasuwa kuma kuku a Najeriya, Hilda Baci mai shekaru 27 a yanzu haka tana kokarin kafa tarihi a duniya bayan ta dauki mafi tsawon lokaci tana girki.
Hilda Baci ta shiga cikin kundin tarihi, ta kafa sabon tarihi na lokacin da aka kwashe ana dafa abinci a duniya. Hilda ta zama mai riƙe da wannan kambun yanzu.
"Yan bindiga sun sake kai hari a yankin Kagarko, cikin kasa da mako guda a wasu kauyuka a masarautar Kagarko cikin Kaduna suka sace Fasto da karin mutane 21.
Nan da makonni biyu ake sa ran a rantsar da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Sha’anin tattalin arziki na cikin abubuwan da za su iya wahalar da Gwamnatin Bola Tinubu.
Rundunar ƴan sandan jihar Delta, ta cafke wani ƙaramin yaro da abokansa biyu, bisa zargin shirya yadda za a yi garkuwa da shi, da neman N20m a wajen iyayensa.
Idan Bola Tinubu ya zama Shugaban kasa, Olusegun Mimiko ya ce dole gwamnatin tarayya ta canza tsarin aikin ‘yan sanda da fasalin kasa, a kuma cire tallafin mai.
Sanata Ike Ekweremadu, tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawar Najeriya ya shiga tasku bayan labari ya bayyana na kama shi kan yunkurin cire kodar wani.
Olujonwo Obasanjo ya na tallata takarar Godswill Akpabio a majalisar dattawa, ya ce Sanatan ya cancata domin ya saye fam a takarar shugaban kasa, amma ya janye.
Ministan kwadago a sa wa Ma’aikata rai, ya fada masu Gwamnati za ta iya kara albashinsu. Ana ganin karin albashin da aka yi tarko aka shiryawa Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari