Latest
Wata baturiya ta garzaya soshiyal midiya don fallasa wani masoyinta dan Najeriya wanda ya barta tana da cikin mako 39 a Turai sannan ya auri wata a Najeriya.
An yi babban rashi a jihar Kano yayin da jigo a jam'iyyar APC, Dakta Muhammad Bello Al-Adam ya riga mu gidan gaskiya a kasar Indiya bayan ya sha fama da jinya.
Barr. Adebayo Shittu ya bayyana cewa kundin tsarin mulkin ƙasar nan na shekarae 1999, bai wajabta dole sai wanda zai riƙe muƙamin siyasa sai ya yi NYSC ba.
Bincike ya gano ikirarin da aka yi a wani bidiyon TikTok cewa ministan Abuja, Nyesom Wike, ya yi umurnin rusa tashar motar Jabi a Abuja karya ne ba gaskiya ba.
Tsohon sanatan Oyo ta Kudu ya caccaki ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, bisa ƙalubalantar nasarar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu.
Dan ministan tsaro kuma tsohon gwamnan jihar Jigawa, Mohammed Badaru, Ahmad, ya angwance da amaryarsa, Zainab Nasidi, a wani kasaitaccen biki da aka yi a Kano.
Ku na da labari Muhammadu Buhari ya yi ta nade-naden mukamai har zuwa lokacin da awanni su ka rage. Tun da Bola Tinubu ya gyara zama a ofis, zai kawo mutanensa.
A lokacin da wata gada ta ruguje a Gwarzo, mazauna yankin sun tuntubi Barau Jibrin domin ya taimaka masa. Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ba ta ji dadin aikin ba.
Wata matashiyar budurwa ta yada labari mai dadi na mallakar gida da ta yi cewa ita ce ta farko da ta cimma haka a zuri’arsu, ta baje kolin cikin hadadden gidan.
Masu zafi
Samu kari