Latest
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ce ya kare Najeriya daga matsalar cin hanci da rashawa a kasar, ya ce gwamnatinsa ta samu nasarori a wannan bangaren.
Hukumar ƴan sandan farin kaya ta bankaɗo shirin da wasu ke ƙullawa domim kawo hargitsi a ƙasa. Hukumar ta bayyana cewa ta gano su kuma tana lura da motsinsu.
Wata matar aure ta ɗauki matakin ladabtarwa kan ɗanta bayan ya kawo budurwarsa gida. Matar auren ta fusata inda ta yi masa wanka da tafasashshen ruwan zafi.
Wasu ba su ki sojoji su karbi mulkin Najeriya ba, hakan zai sa ayi waje da Bola Tinubu. Charly Boy ya ce kyau abin da ya faru a kasashen Afrika ya faru a nan.
Kamfanin siminti na Dangote ya biya kudin haraji har Naira biliyan 412 a cikin shekaru uku kacal ga Gwamnatin Tarayya, ya shawarci 'yan kasa kan amfanin hakan.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen Najeriya za ta yanke hukunci kan ƙarar da Atiku da Peter Obi suka shigar a kan Tinubu suna neman kotun ta ƙwace nasarar da.
Kudin hatimi da gwamnatin Najeriya ta ke karba ya jawo an samu kusan Naira Tiriliyan 4. Za a ji za a raba Naira Tiriliyan 3.8 da Hukumar FIRS ta tara a asusu.
A garn Benin, da wani matashi ya ji labari sahibarsa za ta yi aure, sai Osayande Efosa ya aika hoton batsa ga wanda yake neman ta da niyyar lalata maganar.
Miyagun ƴan bindiga sun farmaki garin Jere na jihar Kaduna inda suka halaka bayin Allah, da sace mutane masu yawa. Ƴan bindigan sun zo ne da manyan makamai.
Masu zafi
Samu kari