Latest
Rundunar yan sandan jihar Kano ta sanar da fara gudanar da bincike a kan rade-radi da ke yawo na zargin bullar wasu mata masu shiga gidan mutane suna shan jini.
Maawaki Davido ya bayyana cewa, matsalar 'yan Najeriya ba komai bane face yadda kudi ke ba da wahalar samu da kuma yadda kowa ke bukatar mafita ga rayuwar.
Ministar harakokin jin kai da rage raɗaɗin talauci ta ƙasa Dakta Betta Edu, ta bayyana sabbin tsare-tsaren da Shugaba Bola Tinubu ya zo da su a kan N-Power.
Wani mummunan hatsarin mota ya ritsa da wasu bayin Allah a jihar Osun. An salwantar da rayukan mutane masu yawa a dalilin hatsarin motar da ya auku cikin dare.
'Yan Nijar sun yi zanga-zangar nuna adawa da ci gaba da zaman sojojin Faransa a cikin kasarsu, inda suka nemi a fice musu daga kasa cikin kankanin lokacin.
Gwamnatin Neja ta bayyana cewa tana shirin farfado da tsarin bai wa daliban jihar da ke karatu a jami’a kudin tallafi domin rage radadin halin da ake ciki.
Gwamnatin jihar Zamfara, ta bayar da umarnin rufe kasuwannin dabbobi a ƙananan hukumomi biyar saboda matsalar tsaro da ta ƙi ci ta ƙi cinyewa. Kwamishinan.
Yayin da barayi su ka yi yawa yanzu wurin satar amfanin gona, wasu manoma sun bayyana yadda su ke biyan kudi tare da kwana a gonaki don gudun satar kayan gona.
An shiga jimamin rasuwar tsohon kwamishinan gidaje na jihar Legas, Bosun Jeje wanda ga riga mu gidan gaskiya a ranar Asabar, 2 ga watan Agustan 2023 a Legas.
Masu zafi
Samu kari