Latest
Jami'an ƴan sanda sun samu nasarar gasawa ƴan bindiga aya a hannu a jihar Kaduna. Ƴan sandan sun fatattaki miyagun ƴan bindiga tare ceto mutanen da suka sace.
Shahararren Fasto a Najeriya, Kingsley Okwuwe ya bayyana yadda ubangiji zai yi amfani da wakili 'Cyrus' don kwace mulki a hannun Tinubu tare da mikawa Peter Obi
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata amarya ta fashe da kuka bayan masu abincin da ta dauka sun ki hallara a wajen shagalin bikinta.
Wata budurwa ta rabu da matashin da ya buɗe mata shago domim fara sana'a, amma sai ta rabu da shi bayan arziƙinsa ya yi ƙasa ta koma soyayya da kwastomanta.
Sojojin juyin mulkin jamhuriyar Nijar sun sanar da sake buɗe sararin samaniyar ƙasar ga jiragen jigila na ƙasashen duniya. Matakin na zuwa ne bayan da sojojin.
Gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta hannun ministan kwadago da samar da ayyuka, Simon Lalong, ta ce ta shirya zama da ƙungiyoyin kwadago a Abuja.
Wani dan Najeriya da ke zama a turai ya ce ya ga tsadaddun motoci irin su Tesla da Benz ana amfani da su a matsayin tasi. Ya nemi masu irinsu su kwantar da kai.
Wani mashahurin dan damfara ya dauko hayar sojoji don kama wani malamin Musulunci mai suna Sulaimon saboda addu'ar bogi da ya masa bai ci nasara ba a aikinsa.
Bola Ahmed Tinubu ya kusa shafe kwanaki 100 a matsayin shugaban Najeriya a lokacin da Muhammadu Sanusi II ya na cewa an tafiyar da kasa babu masu ilmin tattali.
Masu zafi
Samu kari