Latest
Limamin katolika na Sokoto, Bishop Matthew Kukah, ya bayyana cewa mutanen da ke da alhakin haifar da matsalolin Najeriya suma basu tsira ba kamar kowa.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers da ubangidansa a siyasance Nyesom Wike na ta takun saƙa. An jeranto sauran gwamnonin da ke da iyayen gida a siyasance.
Wata yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya kan wata hira mai daidaita zuciya da ta gano a wayar mijinta. Ta ce yanzu ji take kamar ita ke auren kanta.
Rikicin shugabancin da ke tsakanin Sarkin Sasa, Alhaji Haruna Maiyasin da Sarkin Hausawa na Ibadan, Alhaji Ali Zungeru na kawo tashin hankali a al'ummar Hausawa.
Za a ji yadda jam’iyyar LP ta dawo da wasu kujerunta da APC da PDP su ka karbe. Alkalai sun yi hukunci cewa karamar Ministar kwadago ba ta yi nasara ba.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno wata amarya yar Najeriya tana aure da hoton angonta saboda baya gari. Ta sumbaci hoton tare da yawo da shi rike a hannunta.
Kotun daukaka kara ta rusa zaben sanatan LP da ke wakiltar Abia ta Tsakiya, Darlington Nwokocha, ta bayyana Kanal Austin a matsayin wanda ya lashe zaben.
Ministan Kasafi da Tsare-tsare, Atiku Bagudu ya bayyana irin rashin son duniya da Shugaba Tinubu ya ke da shi, ya ce a gida mai daki uku ya ke kwana a baya.
Wani mai maganin gargajiya kuma makaho ya damfari wata tsohuwa Naira miliyan 19 don yi mata magani, ya kwanta da 'yarta da kuma jikarta a kokarin taimakonsu.
Masu zafi
Samu kari