Latest
Gwamnatin Amurka ta ce har yanzu ba ta da jakada a Najeriya, duk da irin ci gaban da aka samu na kawance a tsakanin kasashen biyu, sai dai Amurka ta fadi dalili.
Gwamnatin Amurka ta gargadi yan kasarta da ke Najeriya, inda ta sanar da su kan "gagarumin barazana" na tsaro kan fitattun otel a manyan biranen kasar.
Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya shawarci al'ummar Musulmi da su nemi ilimin addinai don kara kawo zaman lafiya a tsakanin addinai da ke Najeriya.
Rahotanni sun bayyana cewa wani jirgin sama ya gamu da matsala a filin sauka da tashin jiragen sama da ke Ibadan, babban birrnin jihar Oyo ranar Jumu'a daddare.
Shehu Sani ya yi tsokaci kan rikicin siyasar da ke aukuwa a jihar Rivers, inda ya ba Gwamna Siminalayi Fubara, shawara kan yadda zai magance Wike.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta gargaɗi ƴan ta'adda, yan bindiga da duk nau'in masu tada ƙayar baya cewa su miƙa wuya ko kuma kwana kaɗan ya rage musu a duniya.
A wata wasiƙa mai dauke da sa hannun mukaddashin sakatare, Masarautar Adamawa ta tuge rawanin hakimin Ribaɗu, Alhaji Gidado Abubakar Aliyu nan take.
Tsagerun 'yan bindiga sun yi ajalin rayuka biyar yayin da suka kai hari garin Duhuwa a karamar hukumar Wurno a jihar Sokoto. Maharan sun kuma raunata mutum hudu.
Kungiyar Arewa, Kungiyar 'Northern Consensus Movement (NCM), ta ce za ta gudanar da zanga-zanga a fadin kasar, tare da dakatar da kai kayan abinci zuwa Kudu.
Masu zafi
Samu kari