Latest
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi ya bayyana dalilin rashin halartarshi shari'ar kotun koli na shugaban kasa da aka yanke a kwanakin baya.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya saduda inda ya amince da hukuncin kotun ƙoli na tabbatar da nasarar Shugaba Tinubu.
Hukumar Fassara Bibul a Najeriya ta yi nasarar fassara littafin zuwa yaren Karai-karai da ke jihar Yobe, hukumar ta samar da kwafi fiye da dubu 100.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar Rabi'u Yusuf Takai na jam'iyyar NNPP a matsayin wanda ya lashe zaben Majalisar Tarayya a mazabar Takai/Sumaila a Kano.
Sanata Chukwuka Utazi tsohon sanatan Enugu ta Arewa ya miƙa wasiƙar yin murabus ɗinsa daga zama mamba a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
An yaɗa wani faifan bidiyo inda wani dan siyasa ya yi abin kunya yayin da ya ke kaddamar da rijiyar burtsatse a jihar Taraba, rijiyar ta ki kawo ruwa.
Sarkin Legas, Oba Akiolu, ya bukaci Shugaba Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi da su hada kai domin kawo ci gaba a Najeriya. Sarkin, ya ce akwai bukatar ajiye adawa
Akalla manoma tara ne rahotanni suka bayyana sun rasa rayukansu a wani harin boko Haram a Borno. Shekaru kenan garin Zabarmari ke fuskantar hare-haren Boko Haram.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai mummunan hari a gonar wani ɗan kasuwa a jihar Borno, inda suka halaka shi tare da sace manoma mutum huɗu masu aiki a gonar.
Masu zafi
Samu kari