Latest
Dakarun sojoji sun samu nasarar daƙile harin da ƴan bindiga suka kai a wani ƙaiyen jihar Zamfara, inda suka halaka ƴan bindiga masu yawa a yayin fafatawar.
Lauyoyi sun fito da kuskuren da Kotu ta yi wajen rusa nasarar Abba Gida Gida. Hukuncin da aka zartar a shari’ar zaben shugaban kasa zai raba gardama a jihar Kano.
Ministan harkar jiragen sama ya yi barazanar tsige shugabanni kafin ya rasa kujerarsa ganin Bola Ahmed Tinubu ya taso Ministoci da duk wanda aka ba mukami a gaba.
Za a fahimci cewa ashe Janar Sani Abacha bai saci wani kudin Najeriya daga baitul-mali ba, ya saida mai ne ta hannun wasu saboda takunkumin da aka kakaba masa.
Gwamnatin Zamfara zargi gwamnatin APC da ta wuce da taimakawa ‘yan bindiga da hawa kan dukiyar al’umma maimakon a samar da ruwan sha, tituna da sauransu.
Gwamnan jihar Ribas, Similanayi Fubara, ya nemi gafarar mazauna jihar Ribas kan rikicin da ya auku wanda ya kira da abun nadama da damuwa na yan kwanaki.
Yan sanda sun kama yaran mota biyu bisa zarginsu da laifin sace babbar motar dakon kaya ta kamfanin simintin Ɗangote a jihar Ogun, sun amsa lafinsu.
'Yan bindiga sun kai wani sabon hari a jihar Jigawa tare da sace matan shugaban karamar hukumar Kiyawa da ke jihar, 'yan sanda sun bazama nemansu.
Diyar mai kudin Afrika, Aliko Dangote, ta yi taku a wajen wani taro da ta halarta. Ta kasance darakta a kamfanin mahaifinta amma ta ware lokacin sharholiya.
Masu zafi
Samu kari