Latest
An samu asarar mutum bakwai a wani mummunan hari da yan bindiga suka kai a wasu kauyukan jihar Plateau. Yan bindigan sun yi awon gaba da dabbobi masu yawa.
Wani magidanci ya shigar da matarsa aure a gaban kotun shari'ar musulunci da ke Kano bisa zarginta da yin aure bisa aure. Ya nemu kotu ta raba auren.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata mutum-mutumi mai aikin kula da kwastamomi ke bada abinci a gidan abinci. Jama’a sun yi martani.
Jam'iyyar APC ta caccaki takwararta ta PDP kan irin halayyar shaidanci da ta ke nuna wa tun bayan shan kaye a shari'ar zaben jihar Nasarawa a makon jiya.
Shugaban kasa Bola ya sha alwashin habaka tattalin arzikin da ke fuskantar tsadar kaya, karancin kudin shiga da rashin aikin yi a karkashin kasafin kudin 2024.
A yanzu mataimakin gwamnan Edo da mai gidansa sun samu sabani, da aka yi hira da shi, Philip Shaibu ya fadi daga inda matsalar ta fito hara bin ya bata tafiyar PDP.
An samu asarar rayukan mafarauta 18 a yayin wani artabu da yan bindiga a jihar Taraba. Yan bindigan sun yi artabu da mafarautan ne a wani hari da suka kai.
A yayin da ake tunkarar zaben 2027, wani mai sharhi kan al'amuran siyasa Akinleye Segun ya bayyana hanyar da PDP za ta iya kwace mulki a hannun APC.
Shugabannin NNPP sun bukaci ayi adalci a shari’ar zaben Kano ko kuwa rikici ya barke a Afrika, jagorori da magoya bayan NNPP su na cigaba da zanga-zanga da addu’o’i.
Masu zafi
Samu kari