Latest
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da shahararren Fasto mai suna Kingsley Eze da abokinsa a kauyen Umuekebi da ke karamar hukumar Isiala Mbano a jihar Imo
Wasu mayaƙan ISWAP huɗu sun bakunci lahira yayin da bam ɗin da suna ɗana wa sojoji tarko da shi ya tashi da su ranar Laraba da ta gabata a jihar Borno.
Da safiyar yau ce Juma'a 1 ga watan Disamba jirgin saman sojin Najeriya ya yi hatsari inda jirgin ya tarwatse a birnin Port Harcourt da ke jihar Ribas.
Siyas ata fara zafi a ɓangaren manyan jam'iyyu biyu, APC da PDP, yayin da ake tuɓkarar raba gardama a kotun kolin Najeriya kan zaben gwamnan jihar Nasarawa.
Mafi karancin albashi a yau N30, 000 ne, zuwa Maris babu wanda za a biya wannan kudi.Gwamnati ta ce nan da 'yan watanni kadan sabon tsarin albashi zai soma aiki.
Yayin da ake dakon hukuncin Kotun Koli, an yi hasashen wanda ya fi alamun haske a tsakanin Gwamna Abba Kabir na Kano da Caleb na Plateau da Dauda Lawal na Zamfara.
Lauyan NNPP ya gabatar da korafin da ake sa rai za su sa Abba Kabir Yusuf ya tsira a kotun koli. Wole Olanipekun, SAN ya nunawa kotu yadda aka cinyewa NNPP kuri’u.
Jam’iyyar APC a yammacin ranar Juma’a, 1 ga watan Disamba, ta zargi jam’iyyar SDP da Murtala Ajaka da kai hari gidan kwamishinan zaben jihar Kogi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci mataimakin gwamnan jihar Ondo ya rubuta takardar sauka daga muƙaminsa, ya sa hannu kana ya kawo masa a Villa.
Masu zafi
Samu kari