Latest
Allah ya yi wa tsoffin yan majalisar wakilai biyu daga jihar Kwara rasuwa. Yan majalisar biyu sun mutu ne cikin awanni 48 a tsakani. Gwamnan jihar ya yi martani.
Bola Tinubu ya kara adadin kudin da aka saba kashewa ta fuskar ilmi da tsaro. Gwamnatin tarayya ta warewa tsaro da tituna Naira tiriliyan 6 a kasafin 2024.
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmad Tinubu ta sha alwashin kawo karshen duk wasu matsaloli da ke addabar fannin wutar lantarki. Minista Adelabu ne ya bayyana hakan.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno lokacin da wani malami ya tara dalibansa don dauko wani yaro da ke yawan fashin zuwa makaranta. Bidiyon akwai ban dariya.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya daukaka kara bayan kotun zabe ta tsige shi, ya ba APC nasara wanda shari'ar ta jawo surutu.NJC ta ce za a kafa kwamiti da zai yi bincike.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar da naɗin Wura-Ola Adepoju a matsayin kwanturola janar ta hukumar shige da fice ta ƙasa NIS.
Jami'an tsaro a jihar Bauchi sun yi nasarar sheke wani dan bindiga a karamar hukumar Toro ta jihar Nasarawa sannan suka yi nasarar ceto wasu mutum 3 da aka sace.
Ma'aikatan jinya su yi wa mara lafiya addu'a laifi ne a kasar Ingila. An ruwaito cewa 'yar Najeriyar ta yi wa wani mara lafiya addu'a ne, shi kuma ya yi kararta.
Kotun daukaka kara ta yi hukunci kan shari'ar zaben Majalisar jihar Abia inda ta tabbatar da nasarar dan jam'iyyar PDP, Dennis Rowland Chinwendu a zaben.
Masu zafi
Samu kari