Latest
Ministan wutar lantarki a gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da ranar gagarumin taron sauya shekarsa daga AA zuwa APC a jihar Oyo.
'Yan Arewa mazauna Kudancin Najeriya sun fito zanga-zanga kan hukuncin shari'ar zaben jihar Kano inda su ka bukaci a yi adalci cikin hukuncin da za a yanke.
Yau Alhamis Kotun Ƙolin Najeriya za ta yi zama kan shari’ar da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya daukaka kan taƙaddamar nasarar zaɓensa da Nasiru Gawuna.
Tsohon ministan kudi kuma dattijon ƙasa, Chief Olu Falae, ya jaddada cewa bai kamata Shugaban Ƙasa a Najeriya ya zauna kan kujerar ministan man fetur ba.
Wasu tsagerun yan bindiga sun sake komawa kauyen Gandu, sun yi awon gaba da wasu ɗalibai da ke karatu a jami'ar tarayya da ke Lafiya, jihar Nasarawa.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta musanta rahoton da ke cewa ta shiga shirin haɗa maja na jam'iyyun adawa 7 da nufin tunkarar babban zaben 2027.
Babban alkali da ya samu karin girma zuwa Kotun Koli, Shagbaor Ikyegh ya rasu a jiya kwana daya da karin girman a birnin Makurdi da ke jihar Benue.
Wasu tsagerun yan bindiga sun jikkawa jami'ai da yan wasa yayin da suka kai hari kan tawagar ƴan wasan kungiyar kwallon ƙafa ta jihar Ondo, Sunshine Stars.
Muhammadu Sanusi II ya yi wa al’umma ta’aziyyar rayukan da aka rasa a Kaduna., ya ce suna fata hukumomi za su yi bincike da kuma da kuma daukar matakai.
Masu zafi
Samu kari