Latest
Majalisar tarayya ta caccaki hukumar kwastam kan gaza gabatar da bayanan shige da ficen kudin hukumar na tsawon shekara uku ga akanta janar na kasa.
Gwamna Sherrif Oborevwori ya ɗauki matakin dakatarwa kan kwamishinan noma da wasu jami'ai a ma'aikatarsa yayin da ake bincike kan badakalar wani aiki.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka wani kasurgumin shugaban ƴan bindiga a jihar Zamfara. Sojojin sun kuma ceto mutanen da aka yi garkuwa da su.
An samu asarar dukiya masu yawan gaske bayan da wata mummunar gobara ta tashi a bangaren yan kayan daki a babbar kasuwar Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
Masarautar Pindiga da ke ƙaramar Akko a jihar Gombe ta yi fatali da bukatar Sanata Danjuma Goje kan rushe masallatai 2 da ke masarautar don gyara su.
Mabiya su na rokon Peter Obi ya fito a shirya gagarumin zanga-zanga a Najeriya. A gefe guda akwai wadanda suke ganin zanga-zanga ba za tayi wani tasiri ba.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya nuna jin dadinsa kan yadda fadar shugaban kasa ta ki tanka wa kan kalaman da Peter Obi ke yi.
Kotun Koli, a hukuncin ta na karshe da ta yanke kan shari'ar zaben gwamnan jihar Adamawa, ta ayyana Ahmadu Fintiri matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar.
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba a ranar Talatar da ta gabata ta ce jami’anta sun ki karbar cin hancin naira miliyan 8.5 da wani mai garkuwa da mutane ya ba su.
Masu zafi
Samu kari