Latest
A wannan labarin za ku ji cewa yan sanda a jihar Akwa Ibom sun yi nasarar kashe daya daga jagororin masu garkuwa da mutane, Condiment a jihar Akwa Ibom.
Rahotanni sun bayyana cewa Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya yi Sallah a kan titin Sheme zuwa Kankara wanda aka rufe shi saboda hatsarin harin 'yan bindiga.
Shugaban APC a Najeriya, Abdullahi Ganduje ya ce za su fara rajistar yan jam'iyyar ta yanar gizo da neman hadin kai tsakanin shugabannin jam'iyya da masu mulki.
Gwamnatin jihar Yobe ta fito ta bayyana matsayarta kan batun fara biyan sabon mafi karancin albashin ma'aikata. Ta musanta cewa ta amince a fara biya.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta fara gudanar da bincike kan yadda wata matashiya ta rasa ranta a lokacin da ake yi mata tiyatar karin mazaune a yankin Lekki.
Bashir Ahmad, tsohon hadimin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana takaicin yadda yan ta'adda ke cin karensu babu babbaka a shafin Tiktok a kasar nan.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar dakile yunkurin da 'yan bindiga suka yi na sace wata yarinya a jihar. Sun raunats 'yan bindigan.
Cikakken jerin jami’o’i 7 da suka karrama Aliko Dangote da digirin girmamawa a bisa irin gudunmawar da ya ke bayarwa wajen kasuwanci da ayyukan jin kai.
Shugaban yan kwadago, Joe Ajaero ya ce ba gudu ba ja da baya yayin jawabin da ya yi bayan ganawa da yan sanda a Abuja. NLC za ta cigaba da matsawa gwamnati.
Masu zafi
Samu kari