Latest
Wani tsohon ma'aikacin babban bankin Najeriya (CBN), ya bayyana a gaban kotu yadda ya karbowa Godwin Emefiele cin hancin $600,000 lokacin da yake jagorantar bankin.
A Nahiyar Afirka akwai kasashe da dama da ke da masu amfani da harshen Hausa wandanda suka yi tashe dalilin harkokin kasuwanci da kuma sana'o'i da suka kware.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya ce zuwa Laraba zai fara rabar wahalar fetur za ta kare yayin da zai raba sama da lita biliyan 1.5 na fetur ga 'yan kasuwa.
Tsohon gwaman jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa ya yi kira ga shugabanni kan cire son rai domin magance matsalolin Arewa. Ya yi kiran ne a jihar Sokoto
Bayan dawowa Majalisar Dattawa da aka sabunta a yau Talata 30 ga watan Afrilu, wasu sanatoci sun ba hammata iska kan yadda tsarin wurin zama ya ke.
Podar Yiljwan Johnson wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana cewa 'yan Najeriya za su sake yi zaben Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Fitattun mawakan kudancin Najeriya, Davido da Wizkid sun sake kwaɓewa a kafofin sadarwa inda suka yi ta jifan junansu da munanan kalaman batanci.
Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL) ya bayyana cewa za a kammala aikin gyaran matatar mai da ke jihar Kaduna kafin ranar 31 ga watan Disamba 2024.
Hukumar shirya jarrabawar UTME ta ce ba za ta bayyana wadanda su ka fi kowa samun maki a jarrabawar da dalibai sama da miliyan 1.9 su ka yi a bana ba
Masu zafi
Samu kari