Latest
Duk da an tunbuke shi Philip Shaibu bai da niyyar dawo da motocin ofis. Tsohon mataimakin gwamnan ya ce masu neman ya dawo da motocin ba su da tausayi.
A bana, dalibai da yawa sun samu sakamako mai kyau a jarrabawar JAMB, wanda hakan ya sa gwamnan jihar Kwara ya bayyana aikin da ya yi kafin hakan.
An ruwaito yadda wani sanata daga jihar Kano ya yi aikin alheri, inda ya rabawa 'yan mazabarsa likkafani domin su samu damar aikin binne 'yan uwansu.
Wata daliba ta rasu a daki bayan da ta dawo daga makaranta a jihar Kano. An bayyana yadda ta shige daki sai kuma ta rasu a ciki ba a sake ganinta ba.
Kasar Turkiyya ta dakatar daa harkokin kasuwanci da Isra'ila saboda gallazawa Falasdinawa. Kasar ta ce har sai isra'ila ta bude kofar shiga Gaza za ta dage dokar.
Hadimin Gwamna, Babagana Umara Zulum a bangaren harkokin al'umma, Cif Kester Ogualili a ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya a yau Asabar.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wasu Fastoci guda shida a jihar Abia. Sun dai yi garkuwa da su ne kan hanyarsu ta zuwa wa'azi.
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya sha alwashin sanya hannu a dokar kisan kai ga masu ba 'yan bindiga bayanan sirri wanda suke cutar da al'umma.
Rahotanni sun nuna cewa 'yan bindiga sun yi wa jami'an tsaron jihar Zamfara kwanton bauna a karamar hukumar Maradun. Sun hallaka jami'ai guda uku.
Masu zafi
Samu kari