Latest
Matatar mai ta Dangote ta shirya fara sayar da man fetur a kasuwa. Matatar da gwamnati na tsara yadda za a rika jigila tare da sayar da man fetur din a kasuwa.
A wannan rahoton za ku ji cewa kungiyar ACF ta jinjinawa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya amince tawagar sojojin kasar nan ta kai ziyarar gyara alaka Nijar.
Rahotanni sun nuna cewa mummunar gobara ta tashi a gidan gwamnatin Katsina a lokacin da Gwamna Dikko Radda ya ke garin Funtua tattaunawa da jama'a.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun kai mummunan hari a jihar Yobe. Miyagun masu dauke da makamai sun hallaka mutane masu yawa tare da kona shaguna.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, zai jagoranci tawagar babban hafsan tsaron kasa, Janar Christopher Musa, tare da wasu hafsoshin tsaro domin komawa Sokoto.
A wani labarin dan majalisar Kano mai wakiltar Doguwa/Tudun Wada, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya taimakawa wajen kungiyar yada musulunci da kudin sayen mota.
Erik ten Hag ya jaddada cewa an hukunta Manchester United saboda kura-kurai da suka yi a wasanta da Liverpool, amma hakan ba zai sanya guiwarsu ta yi sanyi ba.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta fito ta yi magana kan ikirarin da 'yan bindiga suka yi na kwace motoci masu sulke na dakarun sojojin Najeriya a jihar Zamfara.
A wannan labarin za ku ji cewa kungiyar yan fansho ta kasa (NUP) ta bayyana takaicin yadda wasu gwamnonin jihohi ke biyan ma'aikatan fansho a kasar nan.
Masu zafi
Samu kari