Latest
Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya jagoranci sallar Juma'a a masallacin dake fadar gwamnatin Kano. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan tabbatar masa da mulkin Kano.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da cewa gwamnatinsa za ta yafe kudin hawa jirgin kasan Abuja da zai kaddamar na wata biyu. Ministan Abuja, Nyesom Wike ne ya sanar
Ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohanenye ta ba da tallafin kayan abinci da zannuwa da na karatu ga yan mata marayu 100 a jihar Niger domin tallafa musu.
Rundunar sojojin Najeriya ta samu galaba kan wasu masu garkuwa da mutane dake cin kasuwarsu a Abuja da jihar Oyo. An kama mutane hudu ciki har da mata guda 2.
Jagoran NNPP na ƙasa, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya musanta zargin da ake masa cewa shi ya shirya rushe masarautun Kano domin Sanusi II ya dawo.
Wani dan sanda a birnin trayya Abuja ya harbe wani mutum mai suna Onyechukwu Anene bayan hatsari da dan acaba. Dan sandan ya nemi su tafi caji ofis amma yaki.
Tsohon gwamna babban bankin Najeriya, Muhammadu Sanusi II ya karɓi takardar shaidar naɗa shi Sarkin Kano karo na biyu daga hannu Gwamna Abba Kabir.
A yayin da wani matashi ya bayyana yadda 'yan Najeriya za su iya shiga Tapswap a saukake, Nura Haruna Maikarfe ya gargadi mutane kan amfani da VPN a wayoyinsu.
Tsohon gwamnan CBN Kingsley Moghalu ya taya Muhammadu Sanusi II murnar dawowa sarautar Kano. ya kuma yi kira kan samar da dokar kariya ga sarakuna.
Masu zafi
Samu kari