Latest
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta musanta zargin cewa an tsare jami'an sojan ruwa na tsawon shekara shida. DHQ ta ce ba a taba cafke Seaman Abbas ba.
Bayan tattara sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar Kwara, shugaban hukumar zaben jihar (KWSIEC), Mohammed Baba-Okanla ya sanar da sakamakon zaben.
Jam'iyyar APC reshen Zamfara ta roki Bola Tinubu ya sanya dokar ta baci a jihar saboda matsalar ta'addanci inda ta zargi Gwamna Dauda Lawal da kawo cikas.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ta sanar da cewa za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da safiyar ranar Lahadi.
Tawagar jami'an 'yan sanda sun kori gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki daga harabar ofishin hukumar zabe ta kasa da ke birnin Benin, babban birnin jihar.
Mako daya da kisan Halilu Sabubu, Hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya sha alwashin game da kawo karshen Bello Turji da sauran yan bindiga.
Zabe a jihar Edo ya dauki sabon salo bayan Gwamnan Godwin Obaseki ya dira a inda INEC ke tattara sakamakon zabe yayin da APC ta bukaci ficewarsa.
Muhammadu Buhari bai samu zuwa ba, ya aika Isa Ali Pantami ya yi wa Maiduguri jajen ambaliyar ruwa, ya aiko da kyautar kudi amma ba a ji gudumuwar nawa ya ba da.
Hukumar zabe ta INEC ta yi magana kan fara fitar da sakamakon zabe inda musanta fara sanar da yadda aka gudanar da zaben a yau Asabar a jihar Edo.
Masu zafi
Samu kari