Sharif Lawal
6191 articles published since 17 Fab 2023
6191 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah wadai da harin kunar bakin wake sa 'yan ta'adda suka kai a karamar hukumar Gwoza ta jihar Borno inda suka hallaka mutane.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Shehu Sani, ya shawarci shugabannin Arewa da su mayar da hankali kan harkar ilmi.
Adadin mutanen da suka rasu sakamakon tayar da bama-bamai a jihar Borno ya karu. Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar ta ce an rasa rayukan mutum 18.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara ta fara kokarin dinke barakar da take fama da ita. Jam'iyyar na shirin zama tsintsiya madaurinki daya.
Hukumar Hisbah a jihar Katsina ta yi nasarar kwace barasar da aka yi yunkurin sgiga da ita jihar. Hukumar ta kwace barasar wacce yawanta ya kai katon 142.
Wani dan majalisar dokokin jihar Kaduna ya caccaki tsohon gwamnan jihar, Nasir Ahmad El-Rufai kan matakin da ya dauka na shigar da kara kan binciken da ake masa.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kashi na biyu na shirin biyan kudaden giratuti da wadanda suka rasu a jihar. Mutane da dama sun amfana.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa a lokacin mulkin Shugaba Bola Tinubu an fi samun tsaro fiye da mulkin Buhari.
Wasu makiyaya dauke da makamai sun kai farmaki kan wasu kauyukan jihar Jigawa a Arewacin Najeriya. Makiyayan sun raunata mutum takwas tare da lalata gonaki.
Sharif Lawal
Samu kari