Sharif Lawal
6184 articles published since 17 Fab 2023
6184 articles published since 17 Fab 2023
Zargin karkatar da N1.5bn ya sanya majalisar wakilai ta gayyato ministar harkokin mata Uju Kennedy Ohuneye. Kwamitin majalisar ya yi mata tambayoyi.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka mutum biyu a wani hari da suka kai a karama hukumar Kachia ta jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun kuma sace wasu mutane.
Gwamnatin tarayya ta shirya raba takin zamani ga jihohin kasar nan domin magance matsalar karancin abinci da ake fama da ita. Gwamnatin za ta raba taki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, sabon mukami a gwamnatinsa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya zargi magajinsa Gwamna Uba Sani da kokarin bata masa suna da gwamnatinsa a zargin badakalar N423bn.
Shugaban kasan Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sake zama shugaban kungiyar ECOWAS a karo na biyu. Tinubu zai ci gaba da jagorantar kungiyar na tsawon shekara daya.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya dakatar da shugaban karamar hukumar Machina a jihar. Gwamnan ya yanke hukuncin ne bisa wasu zarge-zarge da ake yi masa.
Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta magance matsalar karancin abinci da ake fama da ita a kasar nan.
'Yan ta'addan Boko Haram sun mika wiya ga dakarun rundunar hadin gwiwa kasa da kasa (MNJTF). 'Yan ta'addan sun mika wuya ne ga sojojin tare da iyalansu.
Sharif Lawal
Samu kari