Salisu Ibrahim
5624 articles published since 29 Dis 2020
5624 articles published since 29 Dis 2020
Wani matashi dan kasar Inyamurai ya ba da mamaki yayin da ya kwace sana'ar malam Bahaushe, ya zama mai sana'ar fawa a daidai lokacin da ake cikin wani yanayi.
Farashin kayayyaki na ci gaba da tashi a Najeriya yayin da 'yan kasar ke ci gaba da fuskantar karancin sabbi da tsoffin takardun Naira bayan da kasar yi sauyi.
Kasar Amurka ta bayyana cewa, ta amince Bolad Ahmad Tinubu ne ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi a Najeriya, har ta taya shi murnar lashe zaben na bana.
Yanzu muke samun labarin yadda hadarin mota ya hallaka mutane da yawa a jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya. Wannan lamari ya faru ranar Litinin.
A labarin da muke samu, bankunan Najeriya sun fara raba kudi a daidai lokacin da ake cikin matsin adadin kudaden da ake samu a kasar nan. Ga abin da ke faruwa.
Yanzu muke samun labarin yadda gwamna Inuwa Yahaya ya yi nasarar samun goyon bayan gwamnoni 8 cikin 13 da suka kulla yarjejeniyar zaman lafiya dasu a bana.
Malamin addini ya ce, ya kamata Buhari ya sallami shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC saboda sakamakon zaben shugaban kasa na wannan shekarar bana.
Yanzu muke samun labarin yadda aka sace wani dan takarar majalisar wakilai a matakin jiha a jihar Ribas yayin da ya saura kwanaki uku kacal a yi zabe a kasar.
Gwamnan jihar Ogun ya bayyana matsayrsa game da yadda ake ci gaba da kin tsoffin takardun Naira ya ce zai tabbatar da garkame wuraren kasuwanci kawai a jihar.
Salisu Ibrahim
Samu kari