Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Shehu Sani ya shawarci Shugaba Tinubu da ya kauracewa aikata wasu kurakurai guda biyu a yayin gudanar da mulkinsa. Shehu wanda tsohon sanata ne na Kaduna ta.
An bayyana cewa Rarara ya kamata Tinubu ya ba mukami ba Ganduje ba. Wani dan jam'iyyar APC a jihar Kano, Bashir Shata Kabo ne ya bayyana haka a wata hira da ya.
Gwamna Mohammed Umar Bago na jihar Neja, ya shawarci al'ummar jihar musamman wadanda suke a yankuna na karkara da su takaita yawace-yawacen da suke yi saboda.
Jarumar fim ɗin kudancin Najeriya, Ronke Oshodi-Oke ta ce ta yi nadamar goyon baya da tallata jam'iyyar APC da ta yi a baya. Ta ce ta yi tunanin APC za ta ciya.
Kungiyar dillalan man ferut mai zaman kanta ta kasa (IPMAN), ta lissafo hanyoyi hudu da ya kamat gwamnati ta bi domin mangance matsalar tsadar man fetur da.
Dalibar da ta fi kowa samun maki a jarabawar JAMB ta bana mai suna Kamsiyochukwu Umeh, ta samu kyautar kudade har naira miliyan 2.5 daga wani kamfanin kayan.
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire wato JAMB, ta sha samun dalibai da dama da laifukan buga sakamako na bogi a tsawon shekarun da ta.
Rigima ta kaure tsakanin 'ya'yan tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, marigayi Idongesit Nkanga, yayin da 'ya'yan matarsa ta farko suka kai karar kishiyar mahaifiya.
An bayyana cewa gayyatar da aka yi wa tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da bita da ƙullin siyasa. Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na lokacin.
Deen Dabai
Samu kari