Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hatsabibin shugaban yan bindiga, Bello Turji, ya ce idan har gwamnati ba za ta iya dakile yaduwar bindigu ba a kasar, babu wanda zai iya hana yan bindiga siyan
Wani mutum dan Najeriya ya shiga cikin damuwa bayan matar da zai aura ta yi watsi da shi a yayin da ake daf da daura musu aure a bainar jama'a inda ta fara kuka
Osita Okechukwu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya bayyana cewa Atiku Abubakar ba barazana bane ga takarar Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023.
Shugabannin kungiyar kiristocin Kudancin Kaduna sun ce a ranar 14 ga watan Janairun shekarar 2023 ne za su fada wa mambobinsu wanda za su zaba gwamna a 2023.
Ki kwatanta daukar ‘yar aiki kawai sai ki gano cewa ta daban ce da wacce ta bayyana miki a zahiri, to irin haka ne ya faru da wata ‘yar Najeriya. Matar wacce su
Ba za a yi kuskure ba idan aka ce Shugaban Rasha Vladmir Vladimirovich Putin shine mutumin da aka fi magana a kansa a duniya a yanzu tun bayan da kasarsa ta kut
Imabong, matar Bassey Albert, dan takarar gwamna na jam'iyyar YPP a Akwa Ibom da kotu ta yi wa daurin shekaru 42 ta fita masa kamfen duk da yana gidan yari.
Wata kyakwayar matar aure ta wallafa bidiyon mijinta yana yi musu girki a gida. Matar ta ce galibin lokuta shine ya ke girki a gidan akasin wasu al'adun duniya.
Hukumar NSCDC a Najeriya ta sanar da fara daukan sabbin ma'aikata a shekarar 2022. Hukumar ta umurci masu sha'awar shiga aikin su garzaya shafina na intanet.
Aminu Ibrahim
Samu kari