Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Wata kyakkyawar budurw ata yada wani bidiyo a TikTok tana mai nuna yadda saurayinta ya yi bayan ta cire kaya a gabansa tana mai nuna masa cewa tana saka acuci maza.
Wani matashi mai suna Daniel Bamidele wanda ke aikin damfara ta yanar gizo wato Yahoo, ya farmaki iyayensa da wuka bayan sabulunsa na tsafi ya ki aiki.
Wani malami a makarantar sakandare na Araromi Ilogbo, da ke Oko Afo, jihar Legas ya yi wa daya daga cikin dalibansa duka har sai da ya bakunci lahira.
An gargadi Shugaban kasa Bola Tinubu kan tashin hankalin da zai dabaibaye gwamnatinsa a sabon hasashen da Primate Elijah Ayodele ya saki bayan sace shugaban PDP.
Wata amarya yar Najeriya ta shammaci kawayenta su 60 bayan ta fake da sunan aure. Ta siyar masu da ankon biki kan N60k sannan ta tsere kasar waje.
Tsigaggen kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo, ya garzaya gaban babbar kotun jihar domin ya kalubalancir tsige shi da yan majalisa suka uyi.
An tattabatar da tashin gobara a ofishin hukumar zabe da ke karamar hukumar Ibadan ta Kudu maso Gabas, jihar Oyo a safiyar ranar Juma’a, 26 ga watan Janairu.
Jama'a sun yi cece-kuce a soshiyal midiya bayan bayyanar sabon hoton fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon. Sun ce sam ramar da tayi bai karbe ta ba.
Air Marshal Hassan Abubakar, shugaban rundunar sojin sama ya roki gwamnati da al'ummar jihar Nasarawa da su yafe masu kan kisan yan farar hula bisa kuskure a 2023.
Aisha Musa
Samu kari