Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Atiku Abubakar na PDP, Peter Obi na LP da akalla wasu jam’iyyun siyasa uku ne suka shigar da kara dake kalubalantar nasarar zababben shugaban kasa, Bola Tinubu.
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta bayyana cewa an kashe wani dan kasuwa a ranar Laraba bayan wasu yan fashi da makami sun farmaki kasuwar wayoyi da ke Abeokuta.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ke burin yin aure a shekaru 22 ta wallafa wani bidiyo da ke nuna burinta bai cika ba har sai da ta kai 27 a duniya.
Wani bidiyo da ke yawo ya nuno lokacin da tufafin wata matashiya ya kama da wutan kendir da ke saman kek dinta a wajen liyafar bikin zagayowar ranar haihuwarta.
Dan takarar gwamnan Kogi, Dino Melaye ya bayyana yadda Gwamna Nyesom Wike ya roke shi don ya tabbata Atiku Abubakar ya dauke shi a matsayin abokin takararsa.
Wani bidiyo ya nuno yadda wata mata da uwar mijinta suka gwabza kan wanda ya kamata ya shiga gaban motarsa. Matar ta bukaci sai dai surukarta ta shiga gaba.
An gano wata matashiyar budurwa wacce ke tuka mota kirar Tesla tana sharbar baccinta yayin da motar ta ci gaba da tuka kanta ba tare da ta kara da wani ba.
Bayanai daga lamarin da ya faru tsakanin Peter Obi da jami’an tsaron Ingila a filin jirgin sama ya tabbatar da cewar yan Obidients ne suka ceci dan takarar LP.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun bindige sufeton dan sanda, Augustine Ukegbu, a jihar Imo bayan sun yi garkuwa da shi a lokacin da ya je hutu.
Aisha Musa
Samu kari