Ahmad Yusuf
10082 articles published since 01 Mar 2021
10082 articles published since 01 Mar 2021
Matatar man hamshakin ɗan kasuwa, Aliko Ɗangote ta rage farashin fetur a karon farko bayan gangar mai ta sauka sakamakon tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da Iran.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana shirinta na gudanar da taron kwamitin zartarwa watau NEC a ranar 24 ga watan Yuni, 2025, za a zabi magajim Ganduje.
Wasu fusatattun matasa sun ɓarke da zanga zanga kam yawaitar hare-haren ƴan bindiga a garin Lafiagi, ƙaramar hukumar Edu a jihar Kwara, sun nemi tsaro.
Jirgin sama mallakin kamfanin Rano Air ya samu matsala a injinsa bayan ya tashi da nufin zuwa Katsina daga Abuja, hukumar NCAA ta bada umarnin bincike.
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa an ɗage jana'izar marigayi Alhaji AminuƊantata zuwa gobe Talata a birnin Madina saboda cika sharuɗdan Saudiyya.
Maryam Shettima ta bayyana cewa ba ta yi mamaki da ta samu labarin shugaban APc na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus, ta ce haka rayuwa take.
Rahatanni daga jihar Zamfara sun nuna cewa jami'an tsaro sun yi nasarar halaka kasurgumin ɗan bindiga da ya takura wa jama'a, Kachalla Yellow Ɗanbokolo.
Yayin da ƴan adawa ke kokarin kirƙiro sabuwar jam'iyyar siya a Najeriya, mun tattaro maku abin da doka ta ce game da ka'idojin yi wa jam'iyya rijista.
Yan Najeriya sun tofa albarkacin bakinsu bayan Abdullahi Ganduje ya yi murabus daga kujerar shugabancin APC, lamarim dai ya zo ba zato ba tsammani yau Juma'a.
Ahmad Yusuf
Samu kari