Ahmad Yusuf
11859 articles published since 01 Mar 2021
11859 articles published since 01 Mar 2021
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ya aoke jadawalin zaben fitar da gwani, mika sunayen yan takara da maye gurbin wasu da INEC ta kakaba wa jam'iyyun siyasa.
Jam'iyyar APC ta tabbatar da Gwamna Dauda Lawal a matsayin 'dan takarar gwamnan jihar Zanfara a zaben 2027, ya samu tikitin tazarce ba tare da hamayya ba.
Jam'iyyar APC reshen jihar Katsina ta tabbatar da Gwamna Dikko Radda a matsyain dan takarar gwamna a zaben 2027, zai nemi tazarce zuwa wa'adi na biyu.
Fadar shugaban kasa ta sanar da nadin Farfesa Segun Aina a matsayin wanda zai maye gurbin shugaban hukumar JAMB mai barin gado, Farfesa Ishaq Oloyede.
Maia magana da yawun fadar gwamnatin Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya bayyana cewa Abba Kabir Yusuf ya fara yunkurin shiga APC ne da izinin Sanata Kwankwaso.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani matashi ya rasa rayuwarsa a rikicik da ya biyo bayan zaben fitar da gwanin APC a mazabar Sabon Gari da ke Kaduna.
Shugaban APC na kasa, Farfesa Nentwe Yilwatda ya tabbatar da cewa jam'iyyar tana da hanyoyin warware duk wani rikici na cikin gida da ya taso, ya gode wa Tinubu.
Gwamnan jihar Ribas, Simina'ayi Fubara ya sanar da janyewa daga zaben fitar da dan takarar gwamnan jihar na APC a babban zaben 2027, ya fadi dalilansa.
Ministan ayyuka, David Umahi ya bayyana cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta gaji manyan ayyuka kuma tana kirkiro wasu sababbi a sassa daban-daban na kasar nan.
Ahmad Yusuf
Samu kari