Ahmad Yusuf
11468 articles published since 01 Mar 2021
11468 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnatin jihar Kogi ta tabbatar da mutuwar mutane 26 a hatsarin jirgin ruwan da ya rutsa da yan kasuwa ranar Litinin, Gwamna Ahmed Ododo ya yi ta'aziyya.
Gwamna Francis Nwifuru ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa tafiyar da ya yi zuwa kasashen ketare neman magani ya je, ya ce babu abin da ke damunsa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa tsare-tsaren da ya zo da su sun daidaita farashin Naira a kasuwar musayar kudi, an daina samuk banbanci.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya caccaki Kwamishinan Yan Sandan Kano bisa rashin halartar wurin faretin bikin ranar da Najeriya ke cika shekara 65 da samun yanci.
Babbar Kotun Tarayya mai Zama a Osogbo, babbar birnin jihar Osun ta umarci sufeta janar na rundunar yan sandan Najeriya ya cafke shugaban INEC, Mahmud Yakubu.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya kaddamar da shirin tallafawa matasa, sama da mutane 5000 a kashin farko za su samu N150,000 kowane daya.
Gwamnatin Tarayya ta kai karar tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore gaban babbar kotun tarayya kan cin mutuncin Tinubu da ya yi a shafin X.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fara karkata kan Farfesa Joash Ojo Amupitan, SAN a matsayin wanda ya kamata ya maye gurbin shugaban hukumar INEC.
Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris ya bayyana cewa mutane 40 aka kawo masa ya zbai daya a matsayin sabon Sarkin Zuru amma sai Allah ya ba Sanusi Mikail.
Ahmad Yusuf
Samu kari