Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
A ranar Talata, 1 ga Febrairu, Shugaba Muhammadu Buhari da manyan jami'an gwamnati da attajirai sun dira taron kaddamar da asusun lamunin cutar Kanjamau HIV/AID
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta sanar da fara tantance daukar sabbin jami'ar ta 2021 da za'a dauka 10,000. A cewar hukumar, mutane 127,491 ne suka cike fom din.
Amurka - Wain mutumi ya yi watsi da dashin kodar da ake shirin masa saboda jami'an asibitin sun wajibi ne a yi masa rigalfin cutar Korona kafin ayi masa dashin.
Abuja - Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta cika hannu da Dirakta Janar na Muryar Najeriya (VON) Osita Okechukwu.
Maiduguri - Tsohon shugaban rundunar IRT, Abba Kyari, a ranar Asabar ya halarci daurin auren Maina Alkali, dan gidan Sifeto Janar na yan sanda, IGP Usman Alkali
Manyan jiga-jigan siyasa, yan kasuwa, attajirai, jami'an gwamnati, manyan jami'an yan sanda sun dira auren 'dan Sifeto Janar da hukumar yan sanda, IGP Alkali.
Wani dan majalisar dokokin jihar Zamfara mai wakiltan mazabar Gusau 1, Ibrahim Na-Idda, ya rigamu gidan gaskiya. Dan majalisar ya mutu ne da daren Juma'a,.
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Raji Fashola, ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya na aiki kan titunan da jimmilan tsayinsu ya kai kilomita 960 guda 21 a jiha
Ogun - Wani dillalin gidaje, Diran Elijah, ya rasa rayuwarsa bayan jima'i da tsohuwar matarsa mai suna Idowu, a wani da dakin Otal dake unguwar Agbado a Ogun.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari