Yayinda aka kaddamar da sabon bincike kansa, Abba Kyari ya halarci auren 'dan IGP Alkali

Maiduguri - Tsohon shugaban rundunar IRT, Abba Kyari, a ranar Asabar ya halarci daurin auren Maina Alkali, dan gidan Sifeto Janar na yan sanda, IGP Usman Alkali Baba.

Wannan ya biyo bayan bude sabon shafin bincike da hukumar aikin yan sanda tayi a akansa.

Bayan watanni shida da hijra daga kafafen ra'ayi da sada zumunta, Abba Kyari ya daura hotunan yadda ya halarci daurin auren.

Hotunan sun nuna Abba Kyari tare jami'an yansanda, yan uwa, abokai da attajirin mai sayar da giya, Obi Cubana.

Kalli hotunan:

Abba Kyari ya halarci auren 'dan IGP Alkali
Yayinda aka kaddamar da sabon bincike kansa, Abba Kyari ya halarci auren 'dan IGP Alkali Hoto: Abba Kyari
Asali: Facebook

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Abba Kyari ya halarci auren 'dan IGP Alkali
Yayinda aka kaddamar da sabon bincike kansa, Abba Kyari ya halarci auren 'dan IGP Alkali
Asali: Facebook

Yayinda aka kaddamar da sabon bincike kansa, Abba Kyari ya halarci auren 'dan IGP Alkali
Yayinda aka kaddamar da sabon bincike kansa, Abba Kyari ya halarci auren 'dan IGP Alkali
Asali: Facebook

Yayinda aka kaddamar da sabon bincike kansa, Abba Kyari ya halarci auren 'dan IGP Alkali
Yayinda aka kaddamar da sabon bincike kansa, Abba Kyari ya halarci auren 'dan IGP Alkali
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel