Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Dirakta Manajan kamfanin man feturin Najeriya NNPC, Mele Kyari, ya bayyana cewa bisa ayyukan da sukeyi a masana'antar mai da iskar gas, Najeriya zata fito daga.
Abuja - Majalisar zartaswa tarayya (FEC) ta amince da fitar da N115.4 billion don fadada titin Kano-Kazaure-Kongwalam dake hada jihohiin Kano, Jigawa da Katsina
Hukumar kula da gidajen rediyo da talabijin NBC ta dakatad da haska shirin Idon Mikiya na tashar VisionFM kan laifin tattauna tsawaita nadin shugaban hukumar.
Diyar tsohon mataimakin shugaban kasa, Nana Atiku, ta baiwa wani jarumin wasan kwaikwayon Nollywood, Zubby Micheal, kyautar fulotin fili don murnar ranar haihuw
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Alhamis zai shilla Addis Ababa, babbar birnin kasar Ethiopia domin halartan taron gangamin gamayyar kasashen Afrika na 35.
Dakataccen shugaban hukumar amsa korai da yaki da rashawa na jihar Kan, Muhuyi Rimin-Gado, ranar Laraba ya shigar da Ganduje kotun ma'aikata kan korarsa da akay
Kotun majistaren dake zamanta ajihar Kano ta sake dage zaman sauraron karar kisan Hanifa Abubakar, 'yar shekara biyar da ake zargin shugaban makaranta ya hallak
Kano - Za'a shirya sabon Fim na musamman kan labarin Hanifa Abubakar, 'yar shekara biyar da mai makaranta yayi garkuwa da ita kuma ya kasheta a jihar Kano.
Wani mutumi ya mutu a unguwar Kubwa dake karamar hukumar Bwari a birnin tarayya Abuja yayinda wani mutumi ya mutu cikin dakin Otal tare da yarinya don shakatawa
Abdul Rahman Rashid
Samu kari