Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Yayinda ake shirin zaben 2023, tsohon gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya ziyarci magabacinsa, Sanata Danjuma Goje, a gidansa dake birnin tarayya.
Jihar Borno - Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari karamar hukumar Gubio dake jihar Borno inda suka yi awon gaba da Likita daya tilo dake garin, Geidam Bulama.
Kungiyar da'awa ta addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a Wa iqaamatus Sunna JIBWIS ta kai dauki ga al'ummar jihar Neja da rikicin rashin tsaro ya kora daga
Abuja - Hukumar lura da wutar lantarkin Najeriya NERC ta tabbatar da labarin cewa gwamnatin tarayya ta cire tallafin wutar lantarki kuma an kara kudin wuta.
Hukumar hana almundana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC a dare Alhamis ya damke tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, a tashar jirgin.
Abuja - Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta gurfanar da wata mata ma’aikaciyar bankin da ta wawuri miliyoyin kudi.
Birnin tarayya Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta fasa zaman majalisar zartaswar da ta shirye yi gobe ranar Alhamis, 17 ga watan Maris, 2022
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a bari gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya gudanar da taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress (APC)..
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya yi takakkiya daga Dubai, kasar UAE zuwa Landan don ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 16 ga MAris 2022.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari