Yanzu-yanzu: Wani abun fashewa tambar Bam ya tashi a Legas (Hotuna da Bidiyo)

Yanzu-yanzu: Wani abun fashewa tambar Bam ya tashi a Legas (Hotuna da Bidiyo)

Wani abin fashewa ya tashi a yankin Obawole na unguwar Ogba dake jihar Legas ranar Alhamis, 24 ga Satumba, 2020.

Mazauna yankin sun kidime yayinda abin fashewar ya tashi.

Sahara Reporters ta tattaro cewa gidaje, gine-gine sun girgiza yayinda abin ya tashi, kuma ya lalata motocin da ke wajen.

Har yanzu ba'a san me ya haddasa Bam din ba.

Yanzu-yanzu: Wani abun fashewa tambar Bam ya tashi a Legas (Hotuna da Bidiyo)
Hotuna daga @SaharaReporters
Source: Twitter

Yanzu-yanzu: Wani abun fashewa tambar Bam ya tashi a Legas (Hotuna da Bidiyo)
Hotuna daga @SaharaReporters
Source: Twitter

Kalli bidiyon:

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel