Hotunan kasaitacciyar liyafar da masarautar Ibira ta shiryawa Adama Indimi da angonta

Masarautar Ibira ta shiryawa Adama Indimi da Angonta, Yarima Malik Ado-Ibrahim kasaitacciyar liyafa a ranar Asabar, 15 ga watan Augustan 2020 a jihar Kogi.

Liyafar maraban an yi ta ne a fadar mai martaba Ohiniyi na kasar Ibira, Alhaji Ado Ibrahim, a ranar Asabar, 15 ga watan Augusta.

Malik daya daga cikin 'ya'ya mazan mai martaba ne, yayin da Adama kuwa diyar hamshakin biloniya Muhammadu Indimi ce.

Adama da Malik sun yi aure a Maiduguri da ka jihar Borno a ranar Asabar, 9 ga watan Augustan 2020.

Ga hotunan liyafar.

Hotunan kasaitacciyar liyafar da masarautar Ibira ta shiryawa Adama Indimi da angonta
Hotunan kasaitacciyar liyafar da masarautar Ibira ta shiryawa Adama Indimi da angonta. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Asali: Instagram

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel