Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a cibiyar kasuwanci ta duniya da ke Abuja (Bidiyo)
A ranar Litinin ne gobara ta tashi a ginin cibiyar kasuwanci ta duniya da ke babban birnin tarayya a Abuja.
Wani ganau ba jiyau ba, ya sanar da jaridar The Punch cewa gobarar ta fara ne daga can saman benen ginin cibiyar.
Har a lokacin rubuta wannan rahoton, masu kashe gobara basu hallara ba a wurin da al'amarin ke aukuwa.

Asali: Twitter
Karin bayani na nan tafe...
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng