Bikin ya yi biki: Dangote, Ganduje, Kyari, Masari sun halarci daurin auren dan IGP (Hotuna)

A ranar Asabar ne gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya halarci daurin auren dan babban sifeton rundunar 'yan sandan Najeriya, Muhammad Adamu.

An daura auren ango, Hassan Muhammad Adamu, da amaryarsa, Sumayya Goje, a birnin tarayya, Abuja.

Daga cikin manyan bakin da suka halarci daurin auren akwai shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, attajirin da yafi kowa kudi a nahiyar Afrika, Aliko Dangote, gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, takwaransa na jihar Nasarawa, Abdullahi Sule da sauransu.

Bikin ya yi biki: Dangote, Ganduje, Kyari, Masari sun halarci daurin auren dan IGP (Hotuna)

Bikin ya yi biki: Dangote, Ganduje, Kyari, Masari sun halarci daurin auren dan IGP (Hotuna)
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel