Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya yi alhinin rasuwar Hakimin Kurfi, Alhaji Ahmadu Kurfi. Marigayin ya rasu yana da shekara 93 a duniya.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya kai ziyarar ba zata ma'aikatar tattara haraji ta jihar Katsina. Radda ya zagaya ofis ofis a ma'aikatar domin ganin yadda aiki ke tafiya.
Gwamna Dikko Umaru Radda zai raba tallafin Naira biliyan 5 ga mata a jihar Katsina. Za a raba tallafin N5bn ne domin farfaɗo da kananan sana'o'in mata a Katsina.
Tsohon shugaban hukumar leken asiri ta kasa (NIA), Ambassada Ibrahim Zakari ya rasu. Marigayin dan asalin jihar Katsina ya rasu yana da shekara 81 a duniya.
Gwamnan jihar Katsina ya ba dalibin da ya gama jami'a da daraja ta daya ya fara tallan ruwa aiki aiki. Dalibin mai suna Sham'unu Ishaq ya gama jami'a a Katsina.
Gwamnatin Katsina karkashin Malam Dikko Umaru Radda ta ware N20bn domin gudanar da aikin samar da tsaftataccen ruwan sha a faɗin kananan hukumomi.
Gwamnatin Katsina karkashin gwamna Dikko Radda ta yaye askarawan yaƙi 500 karo na biyu. Hakan na zuwa ne bayan Lakurawa sun ɓulla a yankin Arewa ta Yamma
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya sake ba da umarnin gyara ƙarin asibitoci bayan guda 102 da da ke aikin inganta su a faɗin kananan hukumomi.
Gwamnatin jihar Katsina ta kafa tashoshin mota domin rage radadin tsadar rayuwa da cire tallafin man fetur. An bude tashoshin mota a Mashi da Ingawa.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari