Jihar Nasarawa
Gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule ya ce Tinubu yana sane da wahalhalun 'yan Najeriya, yayin da ya bayyana matakan rage radadin matsin tattalin arziki.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta fitar da jerin ’yan takarar gwamnan Nasarawa, amma sunan tsohon IGP Mohammed Abubakar Adamu bai bayyana ba.
Matatar Aliko Dangote ta faɗaɗa rabon man fetur kyauta zuwa jihohin Kano, Imo, Anambra da Nasarawa domin rage kuɗin sufuri da farashin mai a Najeriya.
Tsohon Ministan Muhalli Mohammed Hassan Abdullahi ya kalubalanci sakamakon zaɓen fidda gwani na ADC a Nasarawa, inda kotu ta sanya ranar 29 ga Satumba.
Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya ce jihar yanzu tana karɓar N16bn duk wata, bayan sauye-sauyen Shugaba Tinubu da cire tallafin man fetur.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa bayyana cewa ya soki shirin kara VAT na farko da gwamnatin Tinubu ta gabatar saboda tsadar rayuwa da hauhawar farashi.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ce yana son a tuna da shi saboda sauya jihar, karfafa hadin kai, bunkasa masana’antu da fitar da Nasarawa daga mawuyacin hali.
Sanata Mohammed Onawo ya fice daga jam'iyyar ADC zuwa jam'iyyar APM tare da bayyana aniyarsa ta neman kujerar gwamnan Nasarawa a zaɓen 2027 da ke tafe.
An yi jana'izar Habiba Ummi Lele, ɗalibar FULAFIA da ake zargin 'yan fashi sun kashe a Nasarawa, yayin da ake kira a ƙara matakan tsaro a yankin da abin ya faru.
Jihar Nasarawa
Samu kari