Yanzu-yanzu: Dan Najeriya da ya kamu da Coronavirus ya warke

Yanzu-yanzu: Dan Najeriya da ya kamu da Coronavirus ya warke

MInistan Lafiya na Najeriya, Osagie Ehanire ya ce mara lafiya na biyu da a baya sakamakon gwaji ya nuna cewa yana dauke da kwayar Coronavirus a kasar a yanzu baya dauke da ita.

Ya bayyana hakan ne yayin taron manema labarai da ya kira a ranar Juma'a a babban birnin tarayya Abuja kamar yadda The Punch ta ruwaito.

Yanzu-yanzu: Dan Najeriya da ya kamu da Coronavirus ya warke

Yanzu-yanzu: Dan Najeriya da ya kamu da Coronavirus ya warke
Source: UGC

DUBA WANNAN: Sarkin Loko ya bayyana abinda suka tattauna da Sanusi II a daren da ya kwana a garinsa

Ku dakaji cikakken rahoton ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel