Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Larabawan Sharawi da mataimakin shugaban kasa Sudan ta kudu (Hotuna)

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Larabawan Sharawi da mataimakin shugaban kasa Sudan ta kudu (Hotuna)

Shugaba kasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin shugaban kasar Larabawan Sahrawi, Brahim Ghazali, tare da sakataren wajen kasar, Alhaji Rashid, a fadar shugaban kasa, Aso Villa, birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis, 13 ga watan Yuni, 2019.

Bayan ganawarsa da shugaban kasar Larabawan Sahrawai, shugaba Buhari ya sake karban bakuncin mataimakin shugaban kasa, Suda ta kudu, Teban Deng Gai, tare da mukarrabansa.

Kalli hotunan ganawarsu:

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Larabawan Sharawi (Hotuna)

Shugaba Buhari da tawagar shugaban kasar Larabawan Sharawi
Source: Facebook

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Larabawan Sharawi (Hotuna)

Shugaba Buhari da shugaban kasar Larabawan Sharawi
Source: Facebook

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Larabawan Sharawi (Hotuna)

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Larabawan Sharawi (Hotuna)
Source: Facebook

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Larabawan Sharawi (Hotuna)

Shugaba Buhari da South Sudan (Hotuna)
Source: Facebook

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Larabawan Sharawi (Hotuna)

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Larabawan Sharawi (Hotuna)
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: chttps://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel