An kama wani Mahauci da ya kware wurin yanka Kare yana gasawa ya sayarma da mutane

An kama wani Mahauci da ya kware wurin yanka Kare yana gasawa ya sayarma da mutane

Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa jami’an tsaro sun yi nasarar kama wani Mahaucin da ya kware wajen yanka Kare yana gasawa ya sayarma da bayin Allah.

An kama mahaucin ne a lokacin da yake yanka wata karya a cikin dakin shi.

An kama wani Mahauci da ya kware wurin yanka Kare yana gasawa ya sayarma da mutane
An kama wani Mahauci da ya kware wurin yanka Kare yana gasawa ya sayarma da mutane

Jami'an 'yan sanda sun yi ram da shi wannan Mahauci tare da wanda yake siyar masa da Karen.

KU KARANTA KUMA: Yan sanda za su kama shugaban INEC, Mahmood sannan su gabatar da shi a kotu a gobe

Majiyarmu ta tabbatar mana da cewa, a halin yanzu dai yana hannun Jami'an tsaro na 'yan sanda, daga shi har mai kawo masa Karen.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng