Jihar Zamfara
Wasu ƴan bindiga sun kai harin Kwanar Dutse a jihar Zamfara da yammacin ranar Laraba, sun halaka mutane akalla 10 saboda sun gaza biyan harajin N20m.
Rundunar Operation Hadarin daji ta samu nasarar halaka yam ta'adda 10 a wasu yankunan jihar Katsina yayin da ta ceto wasu mutane 9 da aka sace a Zamfara.
Hukumar aikin Hajji ta jihar Zamfara ta fara mayar da naira miliyan 747 ga maniyyata 504 da suka fara tara kudin tun daga 2019 zuwa 2023. Shugaban hukumar, Musa.
An bayyana yadda gwamnan jihar Zamfara ya warware wata matsalar da ta shafe shekaru 8 a kasa a jiharsa, inda ya gina sabon masallaci ga wani tsagin.
A karshe, Gwamna Dauda Lawal ya shiga tsakani bayan rikicin masallacin da ya jawo shafe shekaru bakwai a rufe kan rikicin akida a garin Moriki a jihar Zamfara.
Ambasada M. Z Anka ya rasu da safiyar yau Juma'a bayan fama da gajeriyar jinya, marigayin shi ne mahaifin kwamishinar Kiwon Lafiya a jihar Zamfara.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya zama mutum na farko da ya fara biyan albashin wata 13 a shekara ɗaya ga ma'aikatan gwamnati a tarihin jihar.
Kungiyar tuntuba ta matasan Arewa (AYCF) da takwararta ta NEN sun ankarar da gwamnayin tarayya kam shirin da ake yi na kawo hargitsi a yankin Arewacin Najeriya.
Gwamnatin jihar Zamfara ta kulle wasu kasuwannin shanu 11 a fadin jihar bayan ta gano miyagun yan bindiga na gudanar da hada-hadar kasuwanci a cikinsu.
Jihar Zamfara
Samu kari