Jihar Zamfara
Dakarun sojojin saman Najeriya sun yi ruwan wuta kan 'yan bindiga a jihar Zamfara. Hare-haren da aka kai sun tilastawa 'yan bindigan sako mutanen da suka sace.
Dan ta'adda a Arewacin Najeriya, Bello Turji ya yi magana kan sulhu da ake magana inda ya ce kowa na son zaman lafiya duba da shi ne hanyar ci gaba.
Yayin da ake tunkarar zaben shekarar 2027, Tsohon Sanatan Zamfara ta Tsakiya, Kabiru Garba Marafa ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC, yana zargin Bola Tinubu.
Wasu rahotanni daga jihar Zamfara a Arewa maso Yamma sun tabbatar da cewa hatsabibin dan bindiga ya sake sakin mutane da ya sace akalla guda 142.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi wani kazamin artabu da 'yan bindiga a jihar Zamfara. Sojojin sun samu nasarar fatattakar miyagun tare da kwato babura.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun shiga wasu kauyuka a jihar Zamfara sun sace mutum 100 a wani hari da suka kai. Mutanen sun ce sun zamo bayi a kasarsu.
Yayin da Najeriya ke fama da matsalolin rashin tsaro a kasar, rahoton bincike ya bayyana cewa a shekara guda, ‘yan Najeriya sun biya fiye da N2bn na kudin fansa.
Jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi kira ga Shugaba Bola Tinubu ya soke tafiyarsa a kasashen waje ya kuma ayyana dokar ta-baci a Katsina da Zamfara.
A labarin nan, za a ji yadda bayanai dinka fara fito wa bayan gwamnonin adawa na PDP sun zauna domin tattauna makomar jam'iyyarsu gabanin zaben 2027 da ke tafe.
Jihar Zamfara
Samu kari