
Yakin Biyafara







Wasu yan bindiga dadi sun kaiwa Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, wuta ranar Talata a wajen taron yakin neman zaben jam'iyyar All Progressives Grand Allianc

A jiya Kungiyar BZF ta ce dole Gwamna Uzodinma ya sauka daga kujerarsa nan da makonni 2. Kungiyar Biafra Zionists Federation ta yi wannan kira ne ta bakin shugabanta.

Wani Lauya mai shigar da kara a kotu ya roki Birtaniyya ta fatattako Jagoran Biyafara, Nnamdi Kanu ya dawo gida Najeriya. Lauyan ya taso Gwamnati a gaba ta sa a maido Nnamdi Kanu inda a ke shari’a da shi.

Boko Haram sun yi mummunan ta’adi a Jihar Borno inda ‘Yan ta’addan su ka hallaka masu jimamin makokin mutuwa. Tuni Gwamna Zulum ya yi Allah-wadai da wannan hari da a ka kai wanda haryanzu 11 na asibiti.

Wani tsohon Soja ya sha alwashin ganin bayan Boko Haram idan a ka kira sa ya bada shawara. Sojan ya ce idan a ka kira mu filin daga, za mu gama da Boko Haram a watanni uku.

A yakin da ake yi da Boko Haram, Rundunar Sojin Najeriya su na kokarin karbo Garuruwan Borno. Rudunar Sojoji sun yi damarar yi wa Boko Haram zuwan farat daya a Yankin Borno inda ake cigaba da kai hare-hare kwanan nan.
Yakin Biyafara
Samu kari